An baje kolin kur'ani mai tsarki da ba kasafai ba, wanda ya kai dalar Amurka miliyan daya a wurin baje kolin littafai na kasa da kasa a birnin Doha.
Lambar Labari: 3489338 Ranar Watsawa : 2023/06/19
Tehran (IQNA) Majalisar kula da harkokin al'adu ta kasar Iran ta shirya wani baje kolin hotuna na ayyukan hajji da tarihi a lardin Khorasan Razavi a birnin Bishkek babban birnin kasar Kyrgyzstan.
Lambar Labari: 3487368 Ranar Watsawa : 2022/06/01
Tehran (IQNA) An nuna kur'ani mai tsarki da aka rubuta da zinare tun karni na 12 a wajen baje kolin na Sharjah a Hadaddiyar Daular Larabawa.
Lambar Labari: 3486550 Ranar Watsawa : 2021/11/13
Tehran (IQNA) a Pakistan an baje kolin wasu hotuna na wasu wurare masu alfarma da suka hada da hubbaren Imam Ridha (AS).
Lambar Labari: 3484948 Ranar Watsawa : 2020/07/03
Bangaren kasa da kasa, shugaban hadakar madabantun kasar Masar ya bayyana cewa, sharadin kai littafan Masar a baje kolin da za ayi a Turkiya shi ne karbar izini daga Azhar.
Lambar Labari: 3481126 Ranar Watsawa : 2017/01/12